iqna

IQNA

IQNA - Hamadah Muhammad Al-Sayyid Khattab, Hafiz din Al-Kur’ani dan kasar Masar ne ya lashe gasar haddar kur’ani ta farko na mahajjata dakin Allah a babban masallacin Juma’a.
Lambar Labari: 3493395    Ranar Watsawa : 2025/06/10

Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana matakin da Saudiyya ta dauka na takaiya yawan masu aikin hajjin bana da cewa mataki ne mai kyau.
Lambar Labari: 3484928    Ranar Watsawa : 2020/06/25

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan hajjia kasar ta ce fiye da maniyyata dubu daya ne za su sauk farali daga kasar.
Lambar Labari: 3483922    Ranar Watsawa : 2019/08/07